Samuel Akintola

Samuel Akintola
Rayuwa
Haihuwa Ogbomosho, 6 ga Yuli, 1910
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Ibadan, 15 ga Janairu, 1966
Yanayin mutuwa kisan kai
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, aristocrat (en) Fassara, orator (en) Fassara da Lauya
Imani
Addini Kirista
Jam'iyar siyasa Nigeria National Democratic Party

Samfuri:Infobox Prime Minister

Samuel Akíntọ́lá tare da David Ben-Gurion yayin wata ziyara da suka kai wa Isra'ila a 1961

Cif Samuel Ladoke Akintola, wanda aka sani da SLA (rayuwarsa ta kasance daga Yuli 6, shekarar 1910 zuwa Janairu 15, shekarar 1966), ɗan siyasa ne a Najeriya, lauya, dattijon ƙasa kuma mai gabatar da fatawa wanda Kuma aka haifa a Ogbomosho, na nan yankin yammacin kasar. Baya ga kasancewarsa daya daga cikin iyayen da suka kafa Najeriya ta zamani, an kuma daga martabar shi zuwa matsayin Oloye Aare Ona Kakanfo XIII na Yarbawa.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search